Manyan labarai

‘Yadda harin Kano ya rutsa da mu’

‘Yadda harin Kano ya rutsa da mu’

Har yanzu al’ummar Jihar Kano ba su gama murmurewa daga jerin hare-haren da kungiyar Jama’atu Ahlu sunna Lidda’awati Wal jihad, wacce aka fi sani da Boko Haram ...

Karanta raguwar a nan...
Tunkiya ta haifar da rudani a Sakkwato, ta haifi wani abu da aka ce yayi kama da mutum

Tunkiya ta haifar da rudani a Sakkwato, ta haifi wani abu da aka ce yayi kama da mutum

A ranar lahadin da ta gabata, wato 22 ga watan Junairu ne al’ummar birnin Sakkwato suka wayi gari da...

Mutane 13 suka rasa rayukansu a hare-haren Bauchi

Mutane 13 suka rasa rayukansu a hare-haren Bauchi

Bayan tashin bama-bamai uku da suka auku cikin  daren wannan lahadin a wadansu sassa na garin Bauchi...

An haifi wata yarinya ba kafafu da hannaye

An haifi wata yarinya ba kafafu da hannaye

An haifi wata yarinya babu kafafu, babu hannaye biyu a kauyen Dunomari da ke yankin Sakwa a karamar ...

Mahaifinta ya kulleta a bandaki  tsawon shekara goma

Mahaifinta ya kulleta a bandaki tsawon shekara goma

Wata Ba-falasdinuwa, ’yar shekara 21, ta bayyana wa hukumomi cewa an rufeta a bandaki har tsawon she...

 

Sana'o'i

karancin kayan aikin kira ne matsalata -Ibrahim Maiwuka

Wani fitaccen makeri a jihar Legas, Malam Ibrahim Abubakar Maiwuka ya ce babbar matsalar da take ci masa tuwo a kwarya ita ce ta karancin kayan da yake gudanar da...

Karanta raguwar a nan...

Ra'ayin aminiya

Irin abokan Shugaban kasa

A makonni biyun da kasar nan ta yamutse da zanga-zangar adawa da karin kudin man fetur a tituna, wasu ’yan yankin Neja-Dalta, wadanda suka hada da ’yan siyasa da tsofaffin...

Karanta raguwar a nan...

Fitattu a labarin mako

An yi asarar biliyoyin Naira a Najeriya lokacin yajin aiki

An samu asarar biliyoyin Naira a sakamakon yajin aikin da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC suka kira, wanda aka kwashe mako guda ana yi a Najeriya.

Karanta raguwar a nan...

Rahoton musamman

Hare-haren ’yan bindiga a Jihar Adamawa: Gaskiyar abin da ya faru

A cikin ‘yan kwanakin nan ne aka samu wadansu hare-haren ‘yan bindiga a Jihar Adamawa, al’amarin da ya jawo asarar rayuka, tare da kuma ramuwar gayya a wadansu garuruwan jihar...

Karanta raguwar a nan...
Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Dandalin Nishadi

Topics
Top Story

Ina samun rufin asiri da sana’ar fim – Sumayya Bala

Sumayya Bala, wadda aka fi sani da lakanin Sumi Baby, ’yar fim din Hausa ce da...

Wasika

Gwamnati ta samar da canjin kudin da za a rika bai wa masu shan mai

Editan Aminiya ka ba ni damar in roki Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Malam Sanusi Lamido Sanusi, ya samar da isasshen canjin da za a rika bai wa masu shan mai...

Karanta raguwar a nan...

Wa'azin kirista

Halin Kirista (3)

A sakamakon daukar matakai na kashin kammu neke sanya Ubangiji sanya ido yana kallonmu.

Karanta raguwar a nan...

Abubuwan al'ajabi

Ba-Indiye na adon zinari mai nauyin kilo 8 da rabi

Wani dan kasuwa, kuma matashi dan shekara 30, Samrat Moze, wanda ke hankoron shiga majalisar kasar Indiya, a karkashin tutar jam’iyyar NCP, yana yawo da sarkokin zinari masu nauyin kilogiram...

Karanta raguwar a nan...